ha_tn/isa/59/17.md

403 B

Yasa ayyukan adalci su zamar masa sulke da ƙwalƙwalin ceto a kansa. Ya suturta kansa da rigunan ɗaukar fansa ya yafa himma ya zama alkyabbarsa

"sulken kirji," "hular kwano," "tufafi," da "mayafi" tufafi ne na yaƙi da faɗa. Ishaya ya bayyana Yahweh kamar yadda ya ɗora waɗannan don horon mutanensa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])