ha_tn/isa/59/16.md

432 B

Ya ga babu wani mutum, ya kuma yi mamakin cewa babu wanda zai shiga tsakani

"Yahweh ya firgita cewa babu wanda ya taimaki waɗanda ke wahala." ko "Yahweh ya yi mamakin cewa babu wanda ya zo ya taimaki waɗanda suke wahala."

Saboda haka damtsensa ya kawo ceto dominsa,

“Hannun” Yahweh yana wakiltar iyawarsa da ikonsa. AT: "Yahweh yayi amfani da ikonsa don ceton mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)