500 B
500 B
Gama yawan zunubanmu
Anan "namu" yana nufin Ishaya da mutanen Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
zunubanmu na shaida gãba damu
Ishaya ya bayyana zunuban a matsayin mutumin da ke zuwa gaban Allah don ya bayyana cewa mutane masu laifi ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
gama laifofinmu na tare damu
"Tare da mu" yana wakiltar kasancewa da sanin su. AT: "domin muna sane da laifukanmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)