ha_tn/isa/59/09.md

877 B

haka adalci ya yi nesa daga gare mu

Anan "mu" yana nufin Ishaya da mutanen Isra'ila. "Nesa" yana wakiltar cewa adalci ya tafi da wuyar samu. AT: "adalci ya tafi kuma yana da matukar wahalar samu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-inclusive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Mun jira haske, amma muna ganin duhu; muna neman haske amma muna tafiya a duhu

Kowane ɗayan waɗannan jimlolin na nufin cewa mutane suna jiran alherin Allah, amma da alama ya watsar da su. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

muna laluɓar bango kamar maƙafi

Wannan yana nufin cewa saboda Allah baya zuwa gare su, suna jin babu taimako, ba su sami madaidaiciyar hanya ba kuma sun yanke tsammani game da rayuwa ta gaba, ba tare da begen rayuwa mai kuzari ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)