ha_tn/isa/59/07.md

675 B

Kafafunsu na gudu gun mugunta

Anan ana wakiltar mutane da "ƙafafunsu". Wannan yana magana akan suyi wani abu da sauri yayin da ƙafafunsu suke gudu zuwa gare shi. AT: "Suna da saurin aikata mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

babu adalci a tafarkinsu

"hanyoyi" suna wakiltar hanyar rayuwarsu. AT: "ba sa yin abin da yake daidai" ko "duk abin da suke yi rashin adalci ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sun ƙago karkatattun tafarkuna

"Hanyoyi masu karkatattu" suna wakiltar hanyar rayuwar da ta lalace. AT: "Suna faɗar da aikata abubuwa marasa gaskiya. Suna yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)