ha_tn/isa/59/03.md

866 B

Gama hannayenku sun haramtu da jini kuma yatsunku da zunubi

Anan “hannaye” da “yatsu” na nuni ga ayyukansu. Wannan yana nufin suna da laifi na aikata mugunta da abubuwan zunubi. "Naku" jam'i ne. AT: "Gama kun aikata zunubai masu ƙarfi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-you]])

Leɓunanku na faɗin ƙarya kuma harsunanku na faɗin tsokana

Sassan jikin da ke yin magana suna wakiltar abin da mutane suke faɗi. AT: "Kuna faɗin ƙarya da abubuwa marasa kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suna ɗaukar cikin masifa su kuma haifi zunubi

"Samun ciki" da "haihuwa" suna nanata yadda suke shirin yin abubuwa na zunubi da kyau. A nan "su" har yanzu suna nufin mutanen Isra'ila. AT: "suna aiki tuƙuru don aikata abubuwan zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)