414 B
414 B
hannun Yahweh bai gajarce bada ba zai iya ceto ba
"Hannun" yana wakiltar ƙarfi da iyawa. Hannun "gajere" bashi da iko da iyawa. AT: "Yahweh yana da cikakken iko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zunubanku sun sashi ya ɓoye fuskarsa daga gare ku
"Fuska" yana wakiltar kasancewa da kallo. AT: "Zunubanku sun sa shi juya maka baya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)