ha_tn/isa/56/09.md

793 B
Raw Permalink Blame History

Dukkanku namomin jeji na saura, ku zo ku lanƙwame, dukkan ku dabbobin cikin kurmi

Allah yana kiran rundunonin wasu al'umman ta hanyar kwatanta su da dabbobi don su zo su afka wa Isra'ilawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dukkan matsaransu maƙafi ne

Wannan yana nufin shugabannin Isra'ila ba za su iya ko watakila ba sa son ganin abin da ke gudana a cikin al'umma.

Su dukka karnuka dake shiru ne

Yakamata shugabanni su bude bakinsu su gargadi mutane, amma basuyi hakan ba. Kwatanta wani da kare a cikin wannan alummar babban cin mutunci ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Suna mafarki, kuma a kwance suna ƙaunar yin barci

Wannan yana nufin shugabannin ba sa kawo maganar gargaɗin Allah ga Isra'ila amma sun fi son ta'aziyyar kansu.