447 B
447 B
bãƙin da suka haɗa kansu da Yahweh
Wannan na nufin bãƙin waɗanda suka shiga jama'ar Yahweh.
waɗanda kuma suke son sunan Yahweh
“Sunan” Yahweh yana wakiltar kansa. AT: "waɗanda ke son Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
za'a kira gidana gidan addu'a domin dukkan al'ummai
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "gidana zai zama gidan addu'a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)