360 B
360 B
a cikin gidana da ganuwata
Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. AT: "a cikin bangon haikalina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
ba za a taɓa datsewa ba
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wannan ba zai taɓa ƙarewa ba" ko "ba za a taɓa mantawa da shi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)