ha_tn/isa/55/12.md

838 B

jagorance ku a cikin salama

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zan bi da ku cikin salama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tsaunuka da tuddai za su farfashe da murnar ihu a gabanku, kuma dukkan itatuwan filaye za su tafa hannuwansu

Yahweh yayi magana akan duwatsu, tuddai, da bishiyoyi kamar dai mutane ne masu murya da hannu, suna murna yayin da Yahweh ya ceci mutanensa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ba za a tsige ba

Ana magana akan wani abu da ya daina wanzuwa kamar an yanke shi, kamar yadda ake yanke reshen bishiya ko kuma an yanke yanki da tufafi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wannan ba zai taɓa ƙarewa ba" ko "wanda zai dawwama har abada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])