ha_tn/isa/55/10.md

487 B

haka nan ne maganata wadda ta fito daga bakina

Anan kalmar "bakin" tana wakiltar Yahweh ne da kansa. AT: "kalmar da na faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ba za ta komo gare ni a banza ba

Anan bayanin kalmar komawa ga Yahweh yana nufin cewa ta kammala aikin da Yahweh ya aike ta ta kammala. Cewa ba za ta dawo "wofi ba" yana nufin cewa ba za ta kasa cika aikinta ba. AT: "ba zai kasa kammala aikinsa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)