ha_tn/isa/55/06.md

716 B

Ku nemi Yahweh tun yana samuwa

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ku nemi Yahweh yayin da har yanzu ba ku same shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Bari mai mugunta ya bar tafarkinsa

Kalmar "mugaye" tana nufin mugaye. Yahweh yayi magana akan mugayen mutane da basu daina yin zunubi ba kamar zasu daina tafiya akan hanyar da suke tafiya. AT: "Bari mugaye su canza yadda suke rayuwa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

haka nan mai zunubi ya bar tunane-tunanensa.

Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: "bari mutum mai zunubi ya bar tunaninsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)