338 B
338 B
Ku juyo da kunnuwanku
Ana maganar sauraro ko kula da wani kamar ana juya kunnen mutum ne ga wani. AT: "Kula" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
na sashi a matsayin
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan yana nufin abin da Yahweh ya yi wa sarki Dauda a da ko 2) yana nufin abin da Allah zai yi ta ɗayan zuriyar Dauda.