ha_tn/isa/55/02.md

1.0 KiB

Me ya sa kuke auna azurfa domin abin da ba abinci ba

Yahweh yana yin waɗannan tambayoyin don ya tsauta wa mutane. Yana magana ne game da mutanen da ke neman farin ciki banda Yahweh kamar suna siyan abubuwan da zasu ci waɗanda ba abinci ba kuma suna aiki don abubuwan da ba zasu iya gamsar da su ba. AT: "Bai kamata ku auna azurfa ba ... abinci, kuma kada ku yi aiki ... ku gamsar" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

abin da ba abinci ba

Anan kalmar “gurasa” tana wakiltar abinci ne gaba ɗaya. Ana nuna cewa mutane suna siyan abubuwan da zasu ci waɗanda ba abinci bane da gaske. AT: "don abubuwan da za a ci waɗanda ba abinci ba ne da gaske" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ci abin dake da kyau, ku kuma yi farinciki cikin ƙoshi

Mutanen da suka dogara ga Yahweh don albarka da farin ciki ana maganarsu kamar suna cin kyakkyawan abinci wanda ke faranta musu rai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)