ha_tn/isa/55/01.md

405 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da mazaunan Yerusalem da ke cikin bauta ta bakin Ishaya

zo wurin ruwan, ku da baku da kuɗi, ku zo, ku saya, ku ci

Akwai hankali a cikin wannan bayanin tunda mutum yawanci dole ne ya yi amfani da kuɗi don siyan wani abu. Wannan yana nanata alherin ban mamaki na Yahweh na ba da waɗannan abubuwa kyauta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)