ha_tn/isa/53/12.md

631 B

Saboda haka zan ba shi nasa kason a cikin yawan mutane, kuma zai raba ganimar da mutane da yawa

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. "Rabon" da "ganima" suna nuni ne ga sarki bayan yaƙin nasara ya raba ganima ko lada tare da sojojinsa. Wannan yana nufin Allah zai girmama bawansa ƙwarai saboda sadaukarwarsa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

aka kuma ƙidaya shi tare da masu kurakurai

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "an ba mutane damar ɗaukar shi a matsayin mai laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)