ha_tn/isa/53/08.md

704 B

wane ne daga wancan tsara ya sake yin tunani a kansa

Wannan tambayar ta jaddada cewa babu wanda yake tunani game da shi. AT: "babu wanda ya kula da abin da ya same shi." ko "babu wani daga cikin tsaransa da ya kula da abin da ya same shi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma an datse shi daga ƙasar masu rai

"Yankewa" a nan yana nufin mutuwa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Amma ya mutu" ko "Amma mutuwa ta ɗauke shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko kuwa wata ruɗarwa a bakinsa

"Baki" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: "kuma bai yaudari kowa ba lokacin da yake magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)