ha_tn/isa/53/07.md

570 B

An muzguna masa

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Sun wulakanta shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

bai buɗe bakinsa ba

"Baki" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. Bude bakin mutum yana nufin magana. AT: "bai nuna rashin amincewa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kamar ɗan ragon da za'a kai yanka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kamar yadda rago yayi tsit yayin da mutum ya yanka shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])