ha_tn/isa/53/06.md

384 B

Dukkanmu kamar tumaki muka bijire

Tumaki sukan bar hanyar da makiyayin yake bi da su. Ishaya yana nufin cewa muna yin abin da muke so maimakon abin da Allah ya umurta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

laifuffukanmu dukka

“Laifinmu” anan yana wakiltar laifin zunubinmu. AT: "laifin zunubin kowane ɗayanmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)