ha_tn/isa/53/05.md

842 B

Amma an soke shi saboda ayyukan tayarwarmu; aka ragargaje shi saboda zunubanmu

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa bawan ya sha wahala saboda zunuban mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ya ba maƙiyi damar soka shi kuma su kashe shi saboda zunubanmu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Hukunci domin salamarmu ya kasance a kansa

Wannan yana nufin zaman lafiya tare da Allah. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "Ya yarda da wannan hukuncin ne domin mu rayu cikin jituwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kuma ta wurin raunukansa muka warke

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: "ya warkar da mu ta wahalar raunuka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)