539 B
539 B
Amma tabbas ya sungumi cututtukanmu ya kuma ɗauke baƙincikinmu
''Kai'' ko ɗaukar abu kamar cuta da baƙin ciki yana wakiltar ɗaukar sa. AT: "ya ɗauki cututtukanmu da baƙin ciki a kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Amma tabbas ya sungumi cututtukanmu ya kuma ɗauke baƙincikinmu
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "amma duk da haka mun zaci Allah yana azabtar da shi kuma yana wahalar da shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])