ha_tn/isa/53/01.md

965 B

Wane ne ya gaskata da abin da ya ji daga gare mu

Abin da Ishaya ya gano yana da ban mamaki ƙwarai da gaske har yana mamaki ko waɗanda suke zaman talala za su gaskata da shi. "Mu" ya haɗa da shi da waɗanda suke gudun hijira. AT: "Yana da wahala kowa ya gaskanta abin da muka ji" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-inclusive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

kuma ga wane ne aka bayyana hannun Yahweh

Arm yana nufin ikon Allah. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh ya bayyana ikonsa ga mutane." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Gama ya yi girma a gaban Yahweh kamar 'yar itaciya, kuma kamar tsiro daga cikin busasshiyar ƙasa

Anan "shi" yana nufin bawan Allah wanda Ishaya ya kwatanta shi da ƙaramin itace. Wannan ya nanata cewa zai bayyana a raunane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)