ha_tn/isa/51/23.md

578 B

Zan sa shi a hannun masu ba ki wuya

An nuna cewa ta hanyar sanya ƙoƙon fushinsa a hannunsu zai tilasta musu su sha abin da ke cikin ƙoƙon. AT: "Zan tilasta wa masu azabtar da ku shan ruwan inabin kwanon fushina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kin maida bayanki kamar ƙasar da a ke takawa, kamar kuma tituna domin su yi tafiya akai

Wannan yana kwatankwacin yadda makiyansu suka bi bayansu da yadda mutane suke tafiya akan titi. AT: "kuna kwance a tituna don abokan gabanku su iya takawa a bayanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)