ha_tn/isa/51/19.md

1.0 KiB

Waɗannan matsalolin biyu

Matsalolin biyu suna nuni da kalmomin biyu masu zuwa: "lalacewa da lalacewa" da "yunwa da takobi."

da yunwa da takobi

Kalmomin "yunwa" da "takobi" suna kwatanta masifar da zata auka wa mutane. "Takobin" yana nufin "yaƙi." AT: "da yawa daga cikinku sun mutu saboda yunwa da yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suna kwance a kowacce kwanar tituna

Wannan shine gaba ɗaya. Yaran da yawa za su kwana a kan titi, amma ba lallai ba ne a kowace kusurwa. AT: "suna kwance akan titi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

suna cike da fushin Yahweh, da tsautawar Allahnki

“Fushin Yahwehi” yana nuni ne ga azabtar da mutanensa saboda fushin da yake yi da su. Wannan yana magana ne game da mutanen da aka azabtar da su kamar sun cika da fushin Yahweh. Hakanan, ana iya rubuta kalmar "tsawatarwa" azaman aiki. AT: "Yahweh ya hore su sosai saboda ya yi fushi da su kuma ya tsawata musu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])