ha_tn/isa/51/16.md

1.1 KiB

Na sa maganata a bakinka

Wannan yana magana ne game da YAhweh yana gaya wa Ishaya abin da zai faɗa kamar dai kalmominsa abubuwa ne na zahiri da Yahweh ya sa a bakin Ishaya. AT: "Na gaya muku abin da za ku ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na rufe ka da inuwar hannuna

“Hannun” Yahweh yana nufin ƙarfinsa. Wannan yana maganar Yahweh yana kare Ishaya kamar hannunsa na rufe shi don kare shi. AT: "ƙarfi na ya kiyaye ku" ko "Na kiyaye ku kuma na kiyaye ku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

domin in dasa sammai

Kalmar "shuka" na nufin kafa wani abu a cikin ƙasa. Anan an ambaci Yahweh da kafa sammai da ƙarfi kamar sammai tanti ne da zai shimfiɗa ya kuma kafa shi da wuri tare da turakun alfarwa. AT: "domin in kafa sammai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

in kafa harsasan duniya

Kalmar "tushe" a al'adance tana nufin tsarin dutse wanda ke ba da goyan baya ga gini daga ƙasa. Anan ya bayyana wani irin tsari wanda akayi tunanin zai tallafawa kuma ya rike duniya a matsayin. Duba yadda kuka fassara makamancin kalmar a cikin Ishaya 24:18.