ha_tn/isa/51/14.md

754 B
Raw Permalink Blame History

Wanda ya rusuna ƙasa

Wannan yana nufin mutanen Israilawa waɗanda bayin Babila ne. Wannan jumlar tana bayanin yadda suke aiki. AT: "Bawan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ko ya rasa gurasa ba

Anan “gurasa” tana wakiltar abinci ne gaba ɗaya. Ana iya rubuta wannan ta hanya mai kyau. AT: "kuma ba zai zama ba tare da abinci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

wanda ke motsa teku

Wannan yana magana ne game da Yahweh yana sa teku ta motsa kuma raƙuman ruwa su tashi kuma su faɗi kamar yana motsa teku kamar yadda mutum ke motsa abubuwan kwano da babban cokali. AT: "wanda ya sa tekun ya girgiza" ko "wanda ya sa tekun ke motsawa sama da kasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)