ha_tn/isa/51/11.md

679 B

Waɗanda Yahweh ya fansa

Yin "fansa" na nufin "ceto". Wannan yana nufin mutanen da Yahweh ya cece. AT: "Waɗanda Yahweh ya cece su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

tare kuma da murna har abada a kawunansu

Wannan yana amfani da kan mutum don nufin mutum gaba ɗaya. AT: "za su yi murna har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

baƙinciki da makoki za su tsere daga gare su

Wannan yana magana ne game da mutane ba sauran baƙin ciki da makoki ta hanyar yin magana da waɗannan motsin zuciyar kamar suna iya gudu. AT: "ba za su ƙara yin baƙin ciki da baƙin ciki ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)