ha_tn/isa/51/02.md

579 B

Ibrahim, mahaifinku

Allah yana maganar kakansu kamar mahaifinsu ne. AT: "Ibrahim, kakanka" ko "Ibrahim, kakanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Saratu wadda ta haife ku

Allah yana maganar matar Ibrahim kamar ita ce mahaifiyarsu kuma ta haife su. AT: "matar Ibrahim, Saratu, wacce duk ku zuriyarta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gama tun yana mutum guda

Wannan yana nufin lokacin da bai sami yara ba tukuna. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "lokacin da bashi da 'ya'ya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)