ha_tn/isa/51/01.md

588 B

Ku saurare ni

Anan kalmar "ni" tana nufin Yahweh.

Ku dubi dutsen da aka sassaƙo ku

Allah yayi magana game da al'ummar Isra'ila kamar gini ne da aka yi da duwatsu kuma kamar kakanninsu dutse ne ko dutse ne wanda Allah ya yanke shi. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "kakanninku, waɗanda suke kamar dutsen da aka yanyanka ku kuma ma'adinan da aka sare ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mahaƙar duwatsu inda aka yanko ku

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "dutsen da na sari ku daga ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)