ha_tn/isa/50/11.md

280 B

za ku kwanta a wurin azaba

A nan “kwanta” yana nufin mutuwa. Mutu mai zafi ana magana akan shi kamar yana kwance a wurin da zasu ji zafi. AT: "Za ku mutu da wahala mai girma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])