ha_tn/isa/50/10.md

859 B

Wane ne ke biyayya da muryar bawansa?

Anan kalmar "murya" tana wakiltar abin da bawan ya fada. AT: "yayi biyayya ga bawansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Wa ke tafiya a cikin zurfafan duhu ba tare da haske ba?

Bawan yana magana ne game da mutanen da suke wahala kuma suke jin babu taimako kamar suna tafiya a cikin wuri mai duhu. AT: "yana wahala kuma yana jin mara taimako" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sai ya dogara da sunan Yahweh ya kuma jingina ga Allahnsa

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Anan kalmar "suna" tana wakiltar Yahweh ne da kansa. Ana magana akan dogaro ga Allah kamar dogaro ne akan shi. AT: "dogara ga Yahweh, Allahnsa" (Duba [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)