ha_tn/isa/50/08.md

824 B

Wane ne zai yi jayayya da ni? Bari mu tsaya ... Wane ne mai tuhuma ta? Bari ya zo kusa da ni

Bawan ya yi amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa babu wani wanda zai iya zarginsa da kuskure. AT: "Idan wani zai yi adawa da ni, bari mu tsaya ... Idan wani zai zarge ni, to ya zo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wane ne zai furta ni mai laifi ne?

Bawan yayi amfani da wannan tambayar don tabbatar da cewa babu wanda zai iya bayyana shi mai laifi. AT: "Babu wanda zai iya bayyana ni mai laifi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

za su koɗe kamar tufafi; ƙwaro mai cin kaya zai cinye su ɗungum

Babu wanda ya rage don zargin bawan da laifi, ana maganarsa kamar masu tuhuma riguna ne masu sirara kuma asu ne ke cin su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)