ha_tn/isa/50/07.md

513 B

saboda haka ba zan wulaƙanta ba

Duk da cewa an wulakanta bawan, ba zai ji kunya ba saboda ya yi biyayya ga Yahweh. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "saboda haka ba zan ji kunya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin na san ba zan kunyata ba

Bawan yana duban gaba tare da gaba gaɗi, cikin aminci ga kiran Yahweh. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "don na san cewa maƙiyana ba za su iya ba ni kunya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)