ha_tn/isa/50/05.md

1.1 KiB

Ubangiji Yahweh ya buɗe kunne na

Ana ba da ikon taimaka wa bawansa ya ji kuma ya fahimta kamar Ubangiji ya buɗe kunnensa. AT: "Ubangiji Yahweh ya bani ikon ji da kuma fahimtar sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor

ban zama mai tayarwa ba, ban kuma koma baya ba

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Rashin bin abin da Yahweh ya faɗa ana maganarsa kamar tana juya mutum baya gare shi. Ana iya bayyana wannan a cikin kyawawan sharuɗɗa. AT: "Na yi biyayya ga abin da ya fada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Na bada bayana ga masu bugu na, kuncina kuma ga masu tuge mani gemu

Ana barin mutane su doke shi su cire gemu ana magana ne kamar yana ba su baya da kunci. AT: "Na bar mutane su doke ni a baya na kuma cire gemuna daga kumatuna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An ɓoye fuskata ba daga ayyukan ban kunya da tofa miyau ba

Boye fuska yana nufin kare kai. AT: "Ban kare kaina ba lokacin da suka yi min ba'a kuma suka tofa mani yawu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)