ha_tn/isa/50/04.md

460 B

Ubangiji Yahweh ya bani harshe kamar na ɗaya daga cikin waɗanda a ka koyar dasu

Kalmar "harshe" tana wakiltar abin da yake faɗa. Zai yiwu ma'anoni su ne 1) Yahweh ya ba shi damar yin magana kamar wanda ya koyi magana da gwaninta. AT: "Ubangiji Yahweh ya ba ni ikon zama ƙwararren mai magana" ko 2) Yahweh ya koya masa abin da zai faɗa. AT: "Ubangiji Yahweh ya ba ni ikon faɗin abin da ya koya mani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)