ha_tn/isa/50/01.md

1.1 KiB

Ina takardar saki da na saki mahaifiyarku?

Yahweh ya yi wannan tambayar ta zance domin mutane su samar da “takardar saki,” wanda zai ba da dalilin da ya sa Yahweh ya tura su bauta. AT: "Nuna mini takaddun saki wanda na saki mahaifiyarku da shi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ga waɗanne masu bina bashi na sayar daku?

Yahweh yayi wannan tambayar don ya jaddada cewa bai siyar dasu bane saboda yana bin bashi bashi. Ana nuna cewa wannan shine abin da mutane suka yi tunani. AT: "Ban siyar da ku ba saboda na bin wani bashi." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Duba, an sayar daku domin laifofinku ne, domin kuma tayarwarku, a ka kori mahaifiyarku

Yahweh ya ba da dalilin aika mutanen zuwa ƙaura, waɗanda yake magana a kansu kamar ya sayar da su ne kuma ya saki mahaifiyarsu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Na siyar da ku saboda zunubanku, kuma na sake mahaifiyarku saboda tawayenku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])