ha_tn/isa/48/20.md

485 B

zuwa iyakar duniya

Wuraren da suke nesa da duniya ana maganarsu kamar su ne wuraren da duniya ta kare. Wannan jumlar kuma tana haifar da merism kuma tana nufin ko'ina a tsakanin ƙarshen. AT: "zuwa duk wurare mafi nisa na duniya" ko "zuwa duk duniya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

bawansa Yakubu

Wannan yana nufin zuriyar Yakubu. AT: "mutanen Isra'ila, bayinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)