ha_tn/isa/48/19.md

542 B

'ya'ya kuwa daga mahaifarku

Yahweh yayi magana akan zuriyar Bani Isra'ila kamar 'ya'yan da al'ummar ta haifa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sunansu ba ko kuwa a gogesu daga gabana

Ana maganar mutanen Isra'ila ana halakarwa kamar ana yanke sunansu, kamar yadda mutum zai yanke yanki ko yanke reshe daga itace, ko gogewa. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Da ban yanke sunansu ba, ban kuma shafe su ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])