687 B
687 B
Mai fansarku ... Yahweh Allahnku
Anan “naka” yana nufin mutanen Isra’ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-youdual)
wanda ke bida ku a hanyar da za ku bi
Yakan koya wa mutane yadda za su yi rayuwa ana maganarsu kamar yana jagorantar su ne su bi kan madaidaiciyar hanyoyi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Inda ace kawai kunyi biyayya da dokokina
Yahweh ya bayyana wani abu da zai iya faruwa amma bai faru ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
cetonku kuma kamar raƙuman teku
Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: "cetonka zai gudana kamar raƙuman ruwan teku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)