ha_tn/isa/48/14.md

524 B

wane ne a cikinku ya yi shelar waɗannan abubuwa?

Yahweh yayi amfani da wata tambaya don ya nanata cewa gumakan ba su faɗi waɗannan abubuwan ba. AT: "Babu ɗayan gumakanku da ya gaya muku wannan." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wanda Yahweh ya zaɓa za ya cika nufinsa a kan Babila. Za ya aiwatar da nufin Yahweh a kan Kaldiyawa

Anan "ally" yana nufin Cyrus. Duk waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya kuma ana amfani dasu don ƙarfafawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)