ha_tn/isa/48/12.md

783 B

Yakubu, da Isra'ila

Duk waɗannan biyu suna magana ne ga mutanen Isra'ila. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Ni ne shi; Ni ne farko, Ni ne kuma ƙarshe

Wannan jimlar tana nanata yanayin Yahweh na har abada. Mai iya yiwuwa su ne 1) "Ni ne wanda na fara komai, kuma ni ne mai kawo karshen komai" ko 2) "Ni ne wanda ya rayu koyaushe, kuma nine wanda zan rayu koyaushe. " Duba yadda kuka fassara makamancin wannan jimla a cikin Ishaya 44: 6. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

hannuna ya kafa harsashen duniya, hannun damana kuma ya shimfiɗa sammai

Anan “hannu” yana nufin Yahweh. AT: "Na aza harsashin ginin duniya, kuma na shimfida sammai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)