ha_tn/isa/48/08.md

499 B

ba a bayyana abubuwan nan a kunnuwanku ba kafin yanzu

Yahweh yayi magana akan bayanin abu kamar yana bayyana shi. Kalmar "kunnuwa" tana wakiltar mutanen da suke sauraro. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ban bayyana muku waɗannan abubuwan ba tukunna" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ka haife ku

Yahweh yayi maganar farkon al'ummar kamar dai ita ce haihuwarta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)