ha_tn/isa/48/06.md

306 B

ba za ku yarda da cewa abin da na faɗi gaskiyane ba?

Yahweh yayi amfani da tambaya don tsawata wa Isra'ilawa saboda rashin yarda da abin da ya kamata su sani gaskiya ne. AT: "kuna da taurin kai kuma ba za ku yarda da abin da na faɗa gaskiya ne ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)