413 B
413 B
gidan Yakubu
Anan "gida" yana nufin zuriyar Yakubu. AT: "zuriyar Yakubu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
waɗanda a ke kira da suna Isra'ila
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: "wanda kowa yake kiran mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kuma tono Allahn Isra'ila
"kira ga Allah na Isra'ila"
birni mai tsaki
Wannan yana nufin Yerusalem.