ha_tn/isa/46/12.md

546 B

waɗanda ke nesa da yin abin dake dai-dai

Yahweh yayi magana akan mutane taurin kai suna aikata ba dai-dai ba kamar suna nesa da aikata abin da ke dai-dai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cetona baya jira

Yahweh yayi magana game da ceton mutanensa ba da daɗewa ba kamar cetonsa mutum ne wanda ba ya jiran ya yi aiki. Cikakken sunan "ceto" ana iya fassara shi da kalmar aikatau. AT: "Ba zan jira in cece ku ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])