ha_tn/isa/46/10.md

559 B

Ina sanar da ƙarshen tun daga farko, tukunna kuma abin da bai riga ya faru ba

Wannan yana maimaita wannan ra'ayin don ƙarfafawa. Za a iya samar da fi'ili daga kalmar farko don na biyu. AT: "Ina sanar da ƙarshen tun daga farko, kuma ina sanar da abin da bai riga ya faru ba tukuna" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

I, na faɗa; Zan kuma aiwatar da shi; ina da manufa, zan kuma aikata

Wannan maimaita ra'ayi ɗaya don ƙarfafawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)