ha_tn/isa/46/07.md

109 B

Za su ɗagashi

"Su" suna nufin mutanen da suke yin gumaka kuma "shi" yana nufin gunkin da suka ƙirƙira.