ha_tn/isa/46/05.md

439 B

Da wa za ku kwatantani? da wa kuke tunanin na yi kama, domin ku kwatantamu?

Yahweh yana amfani da tambayoyi don jaddada cewa babu wani kamarsa. AT: "Babu wani wanda za ku iya kwatanta ni da shi. Ban yi kama da kowa ba, don a kamanta mu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

domin ku kwatantamu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "domin ku kwatanta mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)