ha_tn/isa/46/03.md

555 B
Raw Permalink Blame History

Ku saurareni

Anan “ni” yana nufin Yahweh.

waɗanda nake ɗauke daku tun kafin a haifeku

Yahweh yayi magana akan taimako da ceton Israilawa kamar yana ɗauke da su. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wanda na ɗauka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Har zuwa tsufanku Ni ne shi, kuma zan ɗaukeku har sai gashinku ya zama furfura

Yahweh yayi maganar al'ummar Isra'ila sun tsufa sosai kamar sun tsufa tsohuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)